Dan wasan kwallon Tennis, Novak Djokovic ya bada hakuri kan jifar alkaliyar wasa mai kula da kan layi da ya yi da kwallo a gasar US...
Gwamanatin jihar Kano ta ce ta dauki malamai sama da dubu goma don gaggauta fara aiwatar da tsarin da aka fara na bada ilimi kyauta kuma...
Hukumar kula da ayyukan aikin hajji ta kasa NAHCON ta bayyana cewar jihar Kano ce ke da hukumar kula da jindadin alhazai mai kyau daga cikin...
Gwani wajen koya rawa kuma mai bada umarni Prabhudeva ya ce, har idan akwai wanda zai dawo da Jindadin ‘yan kallo a gidajen kallo a kasar...
Dan wasan gaban kungiyar kwallon kafa ta Bournemouth, Callum Wilson, ya rattaba hannu a sabon kwantiragin shekara 4 da kungiyar Newcastle United kan kudi Yuro miliyan...
Limamin masallacin Usman Bin Affan da ke Gadon Kaya a nan Kano ya bayyana matsalar rabon kwana ga ma’aurata da cewa shi ne babbar kalubalen da...
Gwamnatin tarayya ta ce kasar nan na fuskantar matsaloli da ke da alaka da annobar corona. Mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin yada labarai Malam...
Hukumar kula da kamfanonin sadarwa ta kasa NCC ta ce ta samarwa kasar nan kudaden haraji daga shekarar dubu biyu da sha biyar zuwa yau kimanin...
Gwamnatin tarayya ta sake ceto rukunin ‘yan kasar nan da aka yi safarar su zuwa kasar Labanon su ashirin da bakwai a jiya Lahadi a filin...