Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Kano Pillars ta lallasa Wikki Tourist ta jihar Bauchi da ci ɗaya mai ban haushi. Kano Pillars ta yi nasarar ne a...
Kwamitin kar-ta-kwana na tsabtar muhalli a jihar Kano, ya kama wata mota makare da madara ba tare da lambar sahalewar hukumar kula da ingancin abinci da...
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta PSG Thomas Tuchel, ya ce, Neymar ka iya rasa wasanni uku masu zuwa sakamakon rauni da ya samu a...
Shugaban hukumar kwallon kafa ta Afrika wato CAF Ahmad Ahmad ya kamu da cutar Korona. Hukumar ta bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da ta wallafa...
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles Gernot Rohr ya gayyaci ‘yan wasa 24 don fafatawa da Sierra Leone a watan Nuwamba mai...
Shugaban kungiyar kwallon kafa ta Adamawa United Emmanuel Zira, ya ce, kungiyar zata mayar da hankali wajen inganta inshorar ‘yan wasan ta yayin da ake tinkarar...
Mai tsaron gidan kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Francis Uzoho ya buga wasa na farko bayan ya shafe sama da shekara daya yana jinya bisa rauni...
‘Yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Sunshine Stars sun kauracewa sansanin daukar horo sakamakon rashin biyan su albashin watanni biyar. Hukumar gudanarwar kungiyar ta umarci ‘yan...
Gwamnatin jihar Kano ta ce zata tsayar da jarrabawar zangon karatu na uku a makarantun kudi na jihar matukar suka gaza rage kudaden makaranta daga kaso...
Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya nada dakataccen kwamishinan ayyuka da raya birane Injiniya Mu’azu Magaji a matsayin shugaban kwamitin kula da aikin shimfida bututun...