Hukumar ƙayyade farashin albarkatun man fetur ta ƙasa PPPRA ta ce, sanya hannu kan dokar masana’antar man fetur baya nufin ƙarin farashin litar mai a ƙasar...
A ranar Litinin ne ɗaliban makatantar Islamiyya ta Salihu Tanko da ke jihar Neja ke cika kwanaki 85 a hannun masu garkuwa da mutane. A ranar...
Ƙungiyar ta Kano Pillars ta ce, rashin shaidar ƙwarewa ta hukumar ƙwallon ƙafa ta Africa ce, ta sanya ta raba gari da maihorarwarta. Shugaban hukumar gudanarwar...
Maimartaba Sarkin Bauchi Dr. Lirawanu Sulaiman Adamu ya yi kira ga masu hannu da shuni da su tallafawa waɗanda ambaliyar ruwa ta shafa a jihar. Sarkin...
A daren jiya Lahadi ne, gidauniyar Ganduje Foundation ta jagoranci bada kalmar shahada ga wasu maguzawa kamar yadda ta saba. Yayin da yake jawabi ga sabbin...
Jam’iyyar PDP reshen jihar Kano, ta ce bita da ƙulli ya sanya hukumar EFCC ta kai sumame asibitin tsohon Gwamna Kwankwaso. Sakataren yaɗa labaran jam’iyyar Bashir...
Karin daliban makarantar Bathel Baptist 15 a Jihar Kaduna da masu garkuwa da mutane suka sace, sun shaki iskar yanci. Rundunar yan sandan jihar ta tabbatar...
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta tabbatar da mutuwar mutane 9 tare da jikkatar mutum guda, sakamakon harin da “yan bindiga suka kai a kauyen Ungwan...
Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari ya yi watsi da bukatar gamayyar kungiyoyin kare martabar Arewa ta CNG na ya sauka daga mukamin sa. Gamayyar kungiyoyin...
Ƙungiyar Kano Pillars ta raba gari da mai horarwarta Ibrahim Musa Jugunu. Jami’in yaɗa labaran ƙungiyar Lirwanu Idris Malikawa Garu ne ya sanar da hakan a...