Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kaduna

Garkuwa da mutane: Dalibai 15 sun kubuta a Kaduna

Published

on

Karin daliban makarantar Bathel Baptist 15 a Jihar Kaduna da masu garkuwa da mutane suka sace, sun shaki iskar yanci.

Rundunar yan sandan jihar ta tabbatar da kubutar daliban, bayan sun kwashe kwanaki 48 a tsare.

ASP Mohammed Jalige, mai magana da yawun rundunar ne ya tabbatar da hakan, sai dai ya ce basu da tabbacin ko an biya kudin fansa kafin sakin daliban, amma ya ce har yanzu akwai dalibai 65 a hannun su.

Za mu yi duk mai yiwuwa don ceto dalibai – El-Rufai

Rabaran John Hayab shi ne shugaban kungiyar Kiristocin ta kasa CAN reshen jihar, ya tabbatar da sakin daliban a daren Asabar, yayin zantawar sa da manema labarai a Lahadin nan.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!