

Sakataren ƙungiyar Izala na ƙasa Malam Kabiru Haruna Gombe ya yi barazanar maka tsohon Kwamishinan ayyuka na Kano Engr. Mu’azu Magaji Ɗansarauniya a gaban kotu. Kabiru...
Tawagar kungiyar ECOWAS ta kasashen yammacin Afirka ta isa Guinea. Ziyarar ta su za ta mayar da hankali domin tattaunawa da shugabannin sojojin kasar da suka...
Dan wasan bayan Najeriya Chidozie Awaziem, ya koma kungiyar Aytemiz Alanyaspor da ke buga gasar Super Lig ta kasar Turkiya. Awaziem ya koma kungiyar ne a...
Ministan matasa da wasanni na kasa Sunday Dare, ya ce a ranar 30 ga watan Satumbar shekarar da muke ciki ta 2021 ne za’a gudanar da...
Masana ilimin tsirrai sun ce sinadaran Gina jiki da Gero ke dashi sun fi na sauran kayan abinci. Masanan sun ce watsin da al’ummar yanzu su...
A kalla kananan hukumomi 13 ne a jihar katsina aka rufe amfani da tashoshin sadarwa. Wannan na zuwa ne kwanaki kadan bayan da Hukumar Sadarwa ta...
Shugaban kasa Muhammadu ya ce yana so a rika tunawa da shi a matsayin wanda ya daidaita Najeriya ta fuskar tsaro da ci gaban tattalin arzikin...
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta kama wani matashi mai suna Sadik Abubakar dake kiran mutane a waya yana razana su tare da karbar kudade a...