

Majalisar dattawa ta ce ta fara yunkurin samar da dokar da za ta bada damar fitar da kudaden da za’a siyawa jami’an sojin ruwan kasar nan...
Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta tabbatar da cewar tsohon dan wasan ta da ya dawo kungiyar Cristiano Ronaldo ne zai ci gaba da saka...
Fadar shugaban ƙasa ta ce, kafin shugaba Buhari ya sauke ministocin sa biyu sai da yayi la’akari da yadda ƙasar ke fuskantar ƙarancin abinci da kuma...
Majalisar dokokin jihar Katsina ta zargi gwamnatin tarayya da gazawa wajen cika alƙawarin da ta ɗaukarwa ƴan Najeriya na magance musu matsalolin su. Dan majalisa mai...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya ce ba za a fahimci tasirin ayyukan da yake yi ba, sai bayan ya sauka daga mulki a shekara ta 2023....
Majalisar matasan Najeriya ta ce ba za ta mara wa duk jam’iyyar da ta ki tsayar da matasa takara baya ba a kakar zabe mai zuwa...
Jami’ar Bayero ta naɗa malamin nan Dr. Sani Rijiyar Lemo a matsayin sabon shugaban cibiyar wayar da kai da shirya muhawarorin addini na jami’ar. Hakan ya...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya ce dole sai jami’an sojin ruwan Najeriya sun kara fito da sababbun dabarun tsaro wajen magance matsalar a...