Gwamnatin jihar Kano ta rufe makarantar Nobel Kids wadda marigayiya Hanifa ke yi, yarinyar da masu garkuwa da mutane suka sace tare da kashe ta anan...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta samu nasarar kama wani malamin makaranta da ake zargi da sace wata yarinyar nan mai suna Hanifa ƴar shekara biyar....
Shugaban ƙasa Muhammad Buhari ya zarce jihar Kaduna a daren jiya Alhamis daga Banjul na ƙasar Gambia, inda yaje taron rantsar da shugaba Adama Barrow karo...
Gwamnatin jihar Kano ƙarƙashin Hukumar kula da zurga-zurgar ababen hawa KAROTA ta cimma matsaya da matuƙa baburan adaidaita sahu waɗanda suka tafi yajin aiki a makon...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya taya ‘yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles murnan nasara a wasannin gasar kofin nahiyar Afrika ta (AFCON) da ke...