Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Manyan Labarai

Buhari ya yi ganawar sirri da takwaransa na Ghana

Published

on

Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi ganawar sirri da takwaransa na Ghana Nana Akufo-Addo daren jiya a fadar sa.

Mai taimakawa shugaba Buhari kan shafukan sada zumunta Bashir Ahmad ne ya wallafa hakan a shafin Twitter.

Sai dai Bashir Ahmad bai bayyana dalilin ganawar shugabannin biyu ba, sai dai an alakanta zaman na su da matsalolin diflomasiyya tsakanin Najeriya da kasar ta Ghana.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!