Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Manyan Labarai

Najeriya ba zata iya samar da riga-kafin cutar Corona ba – NCDC

Published

on

Cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC, ta ce, kasar nan ba za ta iya samar da wadataccen rigakafin cutar corona ba a wannan lokaci.

Babban daraktan cibiyar Dr. Chikwe Ihekweazu ne ya bayyana hakan a jiya Litinin ta cikin wata tattaunawa da aka yi da shi a gidan talabijin da ke birnin tarayya Abuja.

Ya ce, ko da yak e suna iya kokarinsu don samar da rigakafi matukar akwai dama, yana mai cewa da yawa daga cikin rigakafin da kasar nan ke amfani da su, na zuwa daga kasashen ketare musamman India.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!