Connect with us

Labarai

Hisbah ta bukaci a kaia ma ta duk korafin da ya shafi auren gata

Published

on

Hukumar Hisbah ta jihar Kano, ta bukaci wadanda aka yi wa auren gata da su kai korafin duk wanda ya bukaci su ba shi wani abu gabanin karbar kayayyaki ko sadaki da jarin da Gwamnati ta bai wa Amaren a baya-bayan nan.

 

Mataimakin babban Kwamandan hukumar ta Hisbah Dakta Mujahidden Aminuddeen, ne ya bayyana hakan ta cikin wani sakon Bidiyo da ya fitar.

 

Ya ce, an kafa kwamiti na musamman da zai saurari korafe-korafe kan wadannan matsaloli.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!