Connect with us

Labarai

Gwamnatin Kano ta sanar da ranar ɗaura auren yan mata da zawarawa 1,500

Published

on

Gwamnatin Jihar Kano ta sanya ranar Juma’a 7 ga Agusta 2026 a ranar za ta gudanar da daurin auren gata ga ’yan mata da zawarawa 1,500 daga sassan jihar.

Wannan na cikin sanarwar da Babban Mai Daukowa Gwamna Rahoto a Hisbah, Bashir Ahmad Muhammad, ya fitar a ranar jiya Asabar 25 ga Yulin 2026.

Sanarwar ta ce ranar da aka sanya domin gudanar da bikin ta yi daidai da 24 ga Safar 1448 bayan hijira, yayin da aka bukaci ƙananan hukumomi da sauran masu ruwa da tsaki su kammala dukkan shirye shiryen da suka dace domin gudanar da bikin.

Ya ce, sanarwar ta fito ne ta hannun Babban Kwamandan Hukumar Hisbah ta Jihar , Dakta Imam Aminu Ibrahim Daurawa, wanda ya bukaci ƙananan hukumomi da sauran masu ruwa da tsaki su fara shirye shiryen bikin.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!