Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Akwai fargabar samun rikici yayin zabukan gwamna a Kano da Kaduna- TMG

Published

on

Kungiyar gamayyar fararen hula da ke sanya ido kan harkokin zabe da inganta dimukradiyya a Nijeriya watau Transition monitoring Group TMG, ta ce, akwai fargabar samun rashin kwanciyar hankali a jihohin Kano da Kaduna yayin zabukan gwamna da za a yi ranar 18 ga watan nan na Maris.

Shugaban gamayyar kungiyoyin kuma shugaban Transference International a Nijeriya Malam Auwal Musa Rabsan Jani, ne ya bayyana hakan a zantawarsa da Freedom Radiyo.

Ya ce, barin ‘yan siyasa na yin amfani da ‘yan daba da bata-gari a lokacin zabe babban ci baya ne ga dimukradiyya kamar yadda yake shirin faruwa a jihohin Kano da Kaduna.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!