Bidiyo
Al’ummar Kano za su yi farin ciki da mulkin Gawuna -Sheikh Badaru

Mutanen jihar Kano za su yi farin ciki da mulkin Alhaji Nasiru Yusuf Gawuna, domin lokaci ya yi da za a dora jihar a kan saiti, cewar Sheikh Badaru Kano.
Ga cikakkiyar hirarsa da Freedom Radio.
You must be logged in to post a comment Login