Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Siyasa

Ana gudanar da zabe cikin kwanciyar hankali: Shugaban INEC na Kano

Published

on

shugaban hukumar na na jihar Kano Ambasada Abdu Abdullahi Zango, a zagayen da ya gudanar yayin zaben gwmana da ƴan majalisar dokoki ya ce, mutane ba su fito da wuri ba domin kaɗa kuri’a.

Shugaban ya kara da cewa an samu matsalar na’ura a wasu wuraren kaɗa kuri’a a wasu ƙanan hukumomin na Kano.

Ya ci gaba da cewa za su dauki tsauraran matakai domin dakile kowace irin matsala.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!