Connect with us

Labarai

Atiku ya buƙaci shugaba Tinubu ya gaggauta yin ƙarin albashi

Published

on

Ɗan takarar shugaban kasa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya yi kira ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya gaggauta ƙara mafi ƙarancin albashi ga ma’aikata.

 

Atiku ya ce, albashin N70,000 da ake biya a yanzu ba shi da wata daraja sakamakon hauhawar farashin man fetur, kayan abinci, sufuri da gidaje.

 

A cikin wata sanarwa da daraktan sadarwa na Yyaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na ADC, Phrank Shaibu, ya fitar ranar Lahadi, Atiku ya ce ma’aikata na fama da talauci, duk da ƙarin da aka yi wa mafi ƙarancin albashi.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!