Connect with us

Labarai

Atiku ya kalubalanci tinubu kan tattalin arziki

Published

on

Dan Takarar shugaban kasa a Jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya bukaci shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya yiwa ‘yan Najeriya cikakken bayani kan shirin gwamnatin tarayya na kwanaki 90 da aka tsara domin saukaka matsin tattalin arziki da al’ummar kasar ke fuskanta.

 

Atiku ya zargi gwamnatin da amfani da shirin wajen neman goyon bayan masu zabe, tare da tambayar irin matakan da za a dauka domin rage farashin kayan abinci da kuma saukaka haraji ga ’yan Najeriya.

 

Ya kuma bukaci gwamnatin ta fayyace yadda shirin zai amfani jama’a, musamman a wannan lokaci da ake fama da tsadar kayan masarufi da sauran kalubalen tattalin arziki.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!