Connect with us

Labarai

Shugaan APC Nentawe ya soki shirin Atiku na tallafin mai

Published

on

Shugaban jam’iyyar APC na kasa Farfesa Nentawe Yilwatda, ya ce shirin Atiku Abubakar na mayar da tallafin man fetur na iya jefa Najeriya cikin matsin tattalin arziki.

Yilwatda ya ce matakin na iya sa ƙasar ta koma cikin matsalolin tattalin arziki da ta fara fita daga ciki.

Shugaban ya bayyana hakan ne yayin da ake ci gaba da muhawara kan cire tallafin man fetur da kuma yadda za a rage wa ’yan Najeriya wahalhalun rayuwa.

Sai dai magoya bayan Atiku na ganin cewa dawo da tallafin zai taimaka wajen rage tsadar man fetur da kuma sauƙaƙa wa ’yan Najeriya halin da suke ciki.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!