Wani binciken masana ya nuna cewa masu san’ko na cikin tsananin hatsarin kamuwa da cutar sarke numfashi ta covid-19. Binciken wanda jaridar Daily Telegraph dake kasar...
Limamin Masallacin Juma’a na Usman Bn Affan dake kofar Gadan Kaya cikin karamar hukumar Gwale nan Kano, Dakta Aliyu Yunus, ya ce annoba gaskiya ce domin...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, za ta gudanar da dashen bishiya guda miliyan 2 a sassan jihar Kano don kiyaye kwararowar hamada da barazanar zaizayar ƙasa....
A yanzu dai maganar da aka mayar da hankali a kanta ita ce irin matakan da ya kamata a bi don tallafawa jama’ar da ke gudanar...
Gwamnatin Kano ta ce zata karawa ‘yan kasuwa kwana guda matukar sun bi dokar da aka gindaya musu kan Covid-19. Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya...
Bayan daukar tsawon makonni ana zaman lockdown a jihar ta Katsina tun bayan da aka samu bullar cutar Covid-19, yanzu haka dai gwamnatin jihar ta umarci...
Limamin Kano Farfesa Sani Zahraddin ya yi kira ga al’umma da su ci gaba da yin adduar samun dauwamammen zaman lafiya a Jihar Kano da ma...
Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da haramta amfani da injin janareto a kasuwar Sabon Gari, kasancewar yana daga cikin dalilan da ke haddasa tashin gobara a...
Ministan Matasa da Wasanni, Sunday Dare, ya ce Kungiyoyin dake buga gasar Premier ta Kasa dole ne a yi musu gwajin cutar Corona kafin dawowa ci...
Ma’aikatar Lafiya ta jihar Kano, ta bayyana cewar dokar kulle da aka saka sakamakon cutar corana ta taimaka wajen dakile yaduwar. Kwamishinan Lafiya Dakta Aminu Ibrahim...