

Hukumar karbar korafi da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano PCACC, ta gayyaci tsohon Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje bisa zargin karbar...
Kotun Magistrate da ke zamanta a Kano ta sahalewa hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ci gaba da tsare tsohon kwamishinan ayyuka...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta ce, ta cafke wasu yan Daba da sanyin safiyar Talatar nan da muke ciki. Rundunar ta cafke matasan su bakwai...
Babban mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkar tsaro Malam Nuhu Ribadu, ya yi iƙirarin cewa rashin tsaro ya ragu cikin mako biyu, bayan naɗa...
Gwamnatin tarayya ta yi watsi da rahoton ƙungiyar Tarayyar Turai EU game da sakamakon babban zaɓen bana, da ya bai wa Bola Ahmed Tinubu nasarar zama...
Farashin Man Fetur ya karye a defo-defo din Nijeriya, a dai-dai lokacin da ake raɗe-raɗin karin farashin man zuwa naira 700 duk lita a wannan watan...
Mamallaka shaguna da kuma masu yin kasuwanci a masallacin Idi da ke daura da Kasuwar Kantin Kwari a nan Kano, sun gudanar da Sallar Alƙunutu domin...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano tare da haɗin gwiwar sauran hukumomin tsaro, sun gudanar da tattaki na tsawon kilomita 10 a shirye-shiryen su na bayar da...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, za ta sake gina shataletalen kofar gidan gwamnati da ta rushe a gadar shigowa gari da ta ke a unguwar Na’ibawa....
Hukumar kula da aikin Hajji ta Nijeriya NAHCON ta tabbatar da mutuwar maniyyatan kasar mutane 6 suka je aikin Hajjin bana. Shugaban tawagar likitocin hukumar ta...