Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta Nijeriya JAMB, ta ce masu bukata ta musamman da ke son rubuta jarrabawar ta kakar 2024 zuwa...
Wata gobara da ta tashi a Unguwar Tudun Wada Birget da ke yankin karamar hukumar Nasarawa a jihar Kano ta yi sanadiyyar konewar mutanen wani gida...
Matashin dan siyasar nan da ke Kano Mustapha Ana Haka, ya bukaci gwamnan jihar Alhaji Abba Kabir Yusuf da ya ci gaba da rushe duk wurin...
Majalisar wakilan Nijeriya ta sanar da dage koma wa domin ci gaba da zamanta zuwa ranar 30 ga watan Janairun bana. Hakan na kunshe ne ta...
Wata babbar kotu a Kano ta umurci rundunar ‘yan sanda da ta dakatar da shirin rushewar ko kutse ga shagunan da ke jikin bariki su da...
Wata babbar Kotun Shari’ar Musulunci a jihar Kano, a ranar ta janye umarnin da ta bayar na kamo mata wani babban jami’in hukumar Kwastam Yusuf Ismail...
Hukumar fatce fina-finai da dab’i ta jihar Kano ta cafke wasu masu tallar magungunan Gargajiya su goma sha biyu bisa zarginsu da laifukan yin amfani da...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta gurafanar da wani matashi mai suna Salisu Shuaibu Hotoro a gaban kotu bisa tuhumarsa laifin damfara tare da zambatar ‘yan...
A kalla mutane biyu ne suka rasu a wani hadarin mota da ya afku yayin da ayarin motocin mataimakin gwamnan jihar Sokoto Idris Gobir ke tafiya...
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu, ya yi Allah-wadai da kisan gillar da aka yi wa mutane da dama a Kauyen Barikin Ladi da ke jihar Filato...