Rahotonni daga Karamar hukumar Keffi na jihar Nasarawa, sun tabbatar da rasuwar wasu mutane uku yayin da wasu kuma suka jikkata a wani hadarin zaftarewar kasa...
Hukumar kiyaye afkuwar hadura ta Nijeriya FRSC, ta sanar da mutuwar mutane 10 tare da jikkatar karin mutum 12 sakamakon wani hadari da ya afku a...
Gwamnatin ta bayyan cewa za ta mayar da shalkwatar hukumar kula da filayen jiragen sama ta FAAN zuwa jihar Lagos. Wamnan Mataki na ƙunshe ne ta...
Kotun Shari’ar Musulunci a jihar Bauchi ta mayar wa da waɗanda suka tsaya wa Malamin nan Dakta Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi takardun kadarorinsu da suka bayar...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta tabbatar da mutuwar matashin nan da ake zargi da aikata fashi da makami ta hanyar amfani da Danbuda wajen yiwa...
Kimanin mutane Hudu ne suka rasa rayukansu a wani hatsarin mota da ya auku a babbar hanyar Okolowo jihar Kwara. Rahotani sun bayyana cewa manyan motoci...
Hukumar yaki da Cin hanci da rashawa ta kasa EFCC ta kame tsohon Ministan ciniki da masana’antu Charles Chukwuemeka Ugwuh bisa zargin sama da Fadi da...
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta Nijeriya JAMB, ta ce masu bukata ta musamman da ke son rubuta jarrabawar ta kakar 2024 zuwa...
Wata gobara da ta tashi a Unguwar Tudun Wada Birget da ke yankin karamar hukumar Nasarawa a jihar Kano ta yi sanadiyyar konewar mutanen wani gida...
Matashin dan siyasar nan da ke Kano Mustapha Ana Haka, ya bukaci gwamnan jihar Alhaji Abba Kabir Yusuf da ya ci gaba da rushe duk wurin...