

Kwamitin yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi na jihar Kano ya ce ya fara bin diddigin wasu daga cikin manyan masu safarar miyagun kwayoyi a...
Rikicin da ke tsakanin Rasha da Ukraine na baya-bayan nan ya yi sanadin mutuwar akalla mutane 19, yayin da kasashen biyu ke ci gaba da kai...
Mutane biyar sun mutu, yayin da wasu 10 suka tsira da ransu bayan rugujewar wasu gine-gine guda biyu a jihar Kano ranar Asabar. Hukumar kashe...
Abdulsamat Sanu Harun Idris, ɗan kasuwa kuma wanda ke gudanar da kamfanin Samado Juice, ya faɗaɗa harkokin kasuwancinsa daga Najeriya zuwa Saudi Arabia, inda kasuwancin ya...
Jam’iyyar PDP tsagin Kabiru Tanimu Turaki, ta zargi jam’iyya mai mulkin kasa APC da amfani da kalaman tunzura jama’a da kuma barazanar tashin hankali wajen neman...
Hukumar kashe gobara ta Jihar Kano ta ce, wani matashi mai shekaru 18 ya rasu bayan ya fada cikin wani kududdufi a Karamar Hukumar Danbatta. ...
Gwamnatin Jihar Sokoto ta amince da kashe sama da Naira biliyan 1 domin sayen babura ƙirar Bajaj guda 1,000 da za a raba wa hukumomin tsaro...
Al’ummar Zambiya na gudanar da zaɓen shugaban ƙasa da na ƴan majalisar dokokin ƙasar. Ana kallon zaɓen a matsayin ma’aunin gwajin ingancin dimokuraɗiyya a ƙasar...
Dakarun Rundunar Operation Enduring Peace, OPEP,sun dakile wani yunkurin wasu ’yan bindiga da ake zargin mayakan Berom ne, na shirin kai hari kan wasu al’ummar Fulani...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce za ta ci gaba da daukar matakan dakile sayar da filayen gwamnati ba bisa ka’ida ba, tare da samar da gidaje...