

Kamfanin manfetur na Dangote ya sanar da cewa yana shirin gina babbar matatar mai ta kimanin dala biliyan 17 a ƙasar Kenya, aikin da ake sa...
Mai martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammadu Sanusi na biyu ya amince da yin murabus din Dagacin garin rugu-rugu da ke karamar hukumar tudun Wada Malam Bello...
Farashin ɗanyen mai a kasuwannin duniya ya ƙaru da sama da kashi biyar cikin 100, bayan da Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa yarjejeniyar tsagaita...
Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya naɗa shugaban ma’aikatan fadarsa Femi Gbajabiamila, a matsayin shugaban kwamitin kafa ‘yan sandan jihohi. Wannan na cikin wata sanarwa da...
Gwamnatin Kano ta ce ta kama gurɓatattun kayayyakin abinci da abin sha da darajarsu ta haura naira miliyan 300 cikin ƙasa da watanni huɗu, yayin da...
Gwamnan Jihar Neja, Mohammed Umaru Bago, ya sanya dokar hana fita a yankunan da rikicin Kamuku da Fulani ya shafa a Ƙaramar Hukumar Rafi domin dawo...
Jam’iyyar ADC ta zargi gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu da jefa al’ummar kasar nan cikin matsananciyar yunwa sakamakon gazawar manufofinta da kuma rashin shawo kan matsalar...
Tsohon ɗan takarar gwamna na jam’iyyar PDP a Jihar Sokoto a zaɓen 2023, Mallam Sa’idu Umar Ubandoma, ya fice daga jam’iyyar tare da komawa jam’iyyar APC....
Majalissar dokokin jihar Kano, ta karɓi ƙudurin gaggawa na buƙatar gwamnatin jihar da hukumar bada agajin gaggawa SEMA da su kai ɗauki garin Sumaila da Magami...
Hukumar tsaro ta Civil Defence a jihar Jigawa, ta kama wasu mutane 20 da ta ke zargi da laifin sare bishiyoyi ba bisa ka’ida ba domin...