Rundunar ‘yan Sandan jihar Kano, ta sanar da sunayen wasu mutane 72 da ta ke zarginsu da laifin bijirewa shirinta na samar da zaman lafiya ta...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta sahale ƙudurin dokar kasafin kuɗin baɗi na fiye da Naira biliyan 437 i zuwa doka. Ƙudurin kasafin, ya samu wannan nasara...
Rundunar ‘yan Jihar Jigawa ta ce, ta samu nasarar kama wasu mutane biyu da ake zarginsu da laifin hada kai da kuma bai wa wasu masu...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta karba tare da amincewa da rahoton gyaran kasafin kuɗin ƙananan hukumomi na bana. Majalisar ta amince da rahoton ne bayan da...
Dan siyasar nan a nan Kano Muttaka Darma, ya bayyaana rashin ilimi a matsayin babban dalilin da hana magoya bayan darikar Kwankwasiyya fahimtar yaren Kotu dangane...
Matashin nan na jam’iyyar APC Ahmad A.K, ya bayyana cewa, Gwamnatin Gawuna gwamnatin Alheri ce wadda babu ramuwar gayya a tare da ita. Shiga adireshin da ke...
Domin sauraren shirin Mukyakyata, danna adireshin da ke kasa. https://www.youtube.com/watch?v=USRD_7AKIJs
Gwamnatin Jihar Kano, ta musanta labaran da ke yawo cewar da sanin ta aka yi yunkurin cefanar da wani injin Ban ruwa dake garin Karefa a...
Rahotonin dake fitowa daga Jihar Nasarawa na ce wa yan bindigar da sukai garkuwa da wasu ɗaliban Jami’ar Taryayya ta Lafiya a makon jiya su takwas...
Kungiyar Arewa Mu farka, ta sha alwashin ci gaba da gudanar da zanga-zangar lumana har sai Gwamnatin Tarayya ta dauki matakin da ya kamata game da...