

Gwamnatin Jihar Kano ta musanta labarin da ke yawo a kafafen sada zumunta wanda Alhaji Buba Galadima ya yada, cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf ya rubuta...
Shugaban Kungiyar gamayyar Manoma ta Najeriya AFAN Alhaji Muhammad Magaji Gettado, ya ce, matakin da gwamnatin tarayya ke shirin dauka na tallafawa manoman rani da na...
Dakarun Rundunar sojin Najeriya, sun hallaka yan ta’adda 16 tare da kwato mutune 11 da aka sace a yankin arewa maso gabashin kasar nan Dakarun sun...
Ministan ayyuka na kasa injiniya David Umahi ya ce a shirye yake ya ajiye aikinsa idan aka tabbatar cewa aikin hanyar Abuja Kaduna Kano ba’a yi...
Aƙalla mutane 66 ne suka mutu a wani hari da mayaƙan ƙungiyar ADF mai suka kai kan jama’ar yankin Irumu na gabashin jamhuriyyar Demokradiyyar Congo mai...
Gwamnatin Jihar Kwara ta musanta rahotannin da ake yadawa a kafafen sada zumunta cewa wani ɗan bautar ƙasa ya rasa ransa sakamakon kamuwa da zazzbin Lassa,...
Rundunar sojin Najeriya, ta sanar da tura dakaru na musamman zuwa jihar Filato domin daƙile ayyukan ’yan bindiga da kuma fuskantar sabon ɓarkewar hare-haren rashin tsaro...
Cibiyar yaki da ta’addanci ta Najeriya NCTC karkashin jagorancin ofishin mai baiwa Shugaban Kasa shawara kan tsaro tare da hadin gwiwar kasar Burtaniya sun kara karfafa...
Wani sabon rahoto ya bayyana cewa halin tsaron Najeriya ya ƙara tabarbarewa a cikin shekara guda da ta gabata, sakamakon hare-hare da aka rika kai wa...
Rundunar yan sandan Jihar Adamawa, ta cafke wani mutum da ake zargi da yin garkuwa da mutane, da ke cikin jerin sunayen mutanen da ake nema...