Majalisar dokokin jihar Kano, ta buƙaci gwamna Injiniya Abba Kabir Yusuf, da ya umarci hukumar tsaro ta DSS da rundunar ƴan sandan Kano su sanya ido...
Kungiyar ‘yan Jaridu ta kasa reshen tashar Freedom Radio Kano, ta taya kwamrade Wasila Ibrahim Ladan murna, a matsayin sabuwar sakatariya ta Kungiyar ‘yan Jaridu mata...
Shugaban Jam’iyyar APC na kasa, Dr Abdullahi Ganduje ya yi alhini bisa rasuwar darakta masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood Aminu Surajo Bono. Hakan na ƙunshe ne...
Ƙudurin dokar kasafin kuɗin baɗi, da gwamna Injiniya Abba Kabir Yusuf ya gabatar, ya tsallake karatu na biyu a zauren majalisar dokokin jihar Kano. Ƙudurin ya...
Shirin Yanci da Rayuwa na Wannan Makon 20/11/2023 tare da Aisha Bello Mahmud. Latsa adireshin da ke kasa domin sauraren cikakken shirin https://www.youtube.com/watch?v=ydCPfkxJAoI
Mutanen jihar Kano za su yi farin ciki da mulkin Alhaji Nasiru Yusuf Gawuna, domin lokaci ya yi da za a dora jihar a kan saiti,...
Ya kamata Yan jam’iyyar APC ku ji tsoron Allah, kada ku ci hakkin talakawa. Engr. Muhammad Kabir Musa magoyin bayan jam’iyyar NNPP ne ya bayar da...
Rundinar ‘yan sandan jihar Kano ta sha alwashin cafkewa tare da gurfanar da dukkan mutanen da suka fito domin gudanar da duk wani gangami da sunan...
Kungiyar kare hakkin Bil-adama ta Amnesty International, ta ce, talauci da halin matsin rayuwar da al’ummar Nijeriya ke ciki na da alaka da rashin adalci da...
Dan takarar gwamnan Kano a zaben bana na jam’iyyar APC Alhaji Nasiru Yusuf Gawuna, da Shugaban Jam’iyyar APC na kasa Dakta Abdullahi Umar Ganduje, sun magantu...