Wani mummun rikici da ya kaure tsakanin Fulani da Manoma a garin Mai Gamji da ke yankin karamar hukumar Dambatta a jihar Kano. Rahotonni sun tabbatar...
Danna adireshin da ke kasa domin kallon cikakken shirin. https://www.youtube.com/watch?v=wVKqoNgQc78
“Ban yi wani bidiyon Badala ba, mummunar fahimta aka yi mun, amma fadakarwa na yi”, cewar dakataccen jarumi Sahir Abdul. Danna adireshin kasa domin kallon...
Ƙungiyoyin ƙwadago na Nijeriya na NLC da TUC, sun janye yajin aikin gama gari da suka fara a jiya Talata. Jaridar Vanguard ta ruwaito cewa, ƙungiyoyin...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya gargadi mahukuntan jami’o’in gwamnati da su guji kara kudin makaranta ba bisa ka’ida ba. Shugaban ya bayyana hakan ne yayin...
Gwamnan jihar Katsina Dikko Radda ya amince da nadin sabon shugaban hukumar yaki da rashawa da kuma shugaban hukumar kula da al’amurorin kananan hukumomin jihar. Ta...
Tsohon gwamnan babban bankin Nijeriya CBN, Mista Godwin Emefiele, ya isa gidansa da ke birnin tarayya Abuja, bayan da wata babbar kotun Abuja ta bayar da...
Dakarun Soji da ke gudanar da sumamen tabbatar da tsaro na Operation Save Haven sun sake kama mutane 19 da suke zargin cewa, yan bindiga ne...
Yayin da ya rage Kwanaki 4 a shiga Zaben gwamnan jihar Kogi, hadakar jami’an tsaro sun halaka ‘yan bangar siyasa uku da ke tada zaune tsaye...
Hukumar yaki da sha da fatucin miyagun kwayoyi ta NDLEA, ta sanar da kama wasu Makafi uku da ta ke zargin su da aikata safarar kwayoyi...