Rahotonni daga gwamnatin mulkin soji a kasar Mali sun ce, an kama sojoji kusan talatin bisa zargin su da hannu a shirin kifar da gwamnatin kasar....
Dakarun sojin Najeriya, sun kashe babban kwamandan ‘yan ta’adda Amirul Fiya, wanda aka fi sani da Abu Nazir, tare da wasu yan ta’adda a ƙaramar hukumar...
Shugaban ƙasa Bola Tinubu, ya kafa kwamiti karkashin shugaban Majalisar Wakilai, Tajudeen Abbas, domin kawo ƙarshen rikicin cikin gida a jam’iyyar APC a jihar Bauchi. ...
Jami’ai a Ghana su na gudanar da bincike domin gano musababbin hatsarin wani jirgin soji mai saukar ungulu da ya yi sanadiyar mutuwar ministan tsaro da...
Gwamnatin jihar Kano, ta bukaci jami’an yada labaranta na ma’aikatu da aka rantsar da su a kungiyar kwarrarrun masu hulda da jama’a ta Najeriya NIPR da...
Gwamnatin jihar Katsina ta ce, za ta yi amfani da abin da al’ummar ta ke son a yi musu ne a kasafin kudin shekarar 2026 da...
Shugaban kungiyar tsofaffin Kansilolin Jam’iyyar APC wanda wasun su suka sauya sheka zuwa NNPP sun, musanta maganar da shugaban Jam’iyyar APC na Kano Abdullahi Abbas ya...
Hukumar Kula da Tashohin jiragen ruwa ta Najeriya NPA, ta ce, tsarin da hukumar ke samarwa ga masu shigo da kayyayaki ta ruwa ya na da...
Shugaban kasa Bola Tinubu ya buƙaci gwamnoni da su fifita walwalar mutanan da suke shugabanta musamman na yankunan Karkara, ta hanyar bunƙasa wutar lantarki da ayyukan...
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce, ya zama wajibi a samar da yarjejeniyar da za ta kawo ƙarshen yaƙin Ukraine a ƙarshen wa’adin da ya bayar...