Jami’an rundunar Ƴan Sandan jihar Kano, sun hana Manema labarai shiga harabar Kotun Sauraron Ƙararrakin zaɓe ta Kano domin shaida hukuncin da Kotun za ta yanke...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano, ta gargaɗi mutanen da ba su da alaƙa da shari’ar zaɓen Gwamnan Kano da kotun karɓar ƙorafin zaɓen Gwamna za ta...
Hukumar tace Finafinai ta jihar Kano, ta mayar da aikin yin rijistar ƴan masana’antar Kannywood zuwa hannun ƙungiyoyinsu. Shugaban hukumar Abba Almustapha, ne ya bayyana hakan...
Mambobin majalisar dokokin jiha Kano su 40 za su yi karo-karon kuɗi cikin albashinsu domin bai wa matashin nan mai sana’ar Tuƙa babur ɗin Adaidaita Sahu...
Gwamnatin tarayya, ta bayyana matsalar rashin rashin tsaro a matsayin dalilin da ya sanya ba za ta faɗi wa’adin kammala aikin layin dogon da ya tashi...
Gwamnatin jihar Kano, ta nesanta kanta da kalaman Kwamishinan ƙasa na jihar da kuma mai bai wa gwamna Abba Kabir Yusuf, shawara fannin al’amuran matasa Yusuf...
Magoya bayan jam’iyyar NNPP mai mulki ke gudanar da Sallah da addu’o’i kenan a unguwar Nai’bawa.
Mambobin gamayyar ƙungiyoyin kishin al’umma na jihar Kano KCSF, sun bayyana dakatar da shugaban ƙungiyar na riƙo Ibrahim Waiya bisa zarginsa da rashin jagoranci na gari...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta dakatar da shugaban ƙaramar hukumar Gwale Khalid Ishaq Diso na tsawon watanni uku. Majalisar ta ɗauki matakin ne a zamanta na...
Gwamnatin jihar Kano, ta ce, za ta yi haɗin gwiwa da ƙasar Ghana domin farfaɗo da harkokin ilimi. Gwamnan Kano jihar Injiniya Abba Kabir Yusuf, ne...