Mai martaba Sarkin kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya bukaci jami’an tsaron Nijeriya su mai da hankali wajen samar da tsaro mai inganci a jihar Kano...
Majalisar dokokin Kano ta buƙaci gwamnatin Engr. Abba Kabir Yusuf, da ta gyara matatar ruwa ta Kafinciri domin inganta samar da ruwan sha a karamar hukumar...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta janye dakatarwar da Kansilolin Karamar hukumar Nassarawa suka yi wa shugaban karamar hukumar Auwalu Lawan Shu’aibu Aramfosu. Majalisar ta dauki matakin...
Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya umarci shuwagabanin makarantar horas da yanda sanda da ke garin Wudil da su rika daukar dalibai masu...
Tsohon kwamishinan Yada Labarai na gwamnatin Gwanduje Kwamared Muhammad Garba, ya bukaci gwamnatin Kano mai ci karkashin jagorancin Engr Abba Kabir Yusuf, da ta mayar da...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta amince wa gwamna Engr Abba Kabir Yusuf, ya naɗa ƙarin mutane 25 a matsayin masu ba shi shawara na musamman. Majalisar...
Wasu daga cikin ‘yan Majalisar Dokokin Nijeriya, sun ce, Naira Biliyan Dari Biyar da Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu, zai kashe wajen bayar da tallafi ga...
Kamfanin Man Fetur na Nijeriya NNPCL, ya tabbatar da aniyarsa ta sayar da wani bangare na hannun jarinsa ga masu aniyar zuba jarin. Shugaban kamfanin na...
Hukumar ba da agajin gaggawa NEMA, ta shawarci gwamnonin Nijeriya da su kafa kananan cibiyoyin ba da agajin gaggawa, tare da karfafa ayyukan hukumomin ba da...
Hukumar yaki da fasa kwauri ta Nijeriya Kwastam, ta ce gwamnatin tarayya ta sake bude wasu iyakokin kasar nan na tsandauri guda shida ammma bisa tsauraran...