

Shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya INEC, Farfesa Joash Amupitan, ya tabbatar wa ‘yan Najeriya cewa za a ƙidaya kowace ƙuri’ar da aka kaɗa...
Iran ta ce wani hari da Ukraine ta kai kan wani jirgin ruwanta na kasuwanci a Tekun Caspian ya haddasa fashewa da ta yi sanadin mutuwar...
Dakarun Rundunar Operation Fansar Yamma, sun ceto mutane 5 daga cikin iyalan Shugaban Karamar Hukumar Bungudu ta Jihar Zamfara, Nura Umar Abdullahi, bayan ’yan ta’adda sun...
Gwamnatin Jihar Kano ta sanya ranar Juma’a 7 ga Agusta 2026 a ranar za ta gudanar da daurin auren gata ga ’yan mata da zawarawa 1,500...
Fitaccen mai ƙirƙirar Fasaha a kafafen sada zumunta, Mutari Hamidu, wanda aka fi sani da MK Tecnic, ya ce har yanzu bai san adadin mutanen da...
Hukumar Lura da Ingancin Abinci da Magunguna ta Najeriya NAFDAC, ta fara wani samame a faɗin kasar nan domin tabbatar da cikakken aiwatar da haramcin sayar...
Gwamnatin Jihar Kano ta raba tallafin kuɗi sama da Naira miliyan 55 da dubu dari takwas ga masu ƙananan sana’o’i da masu tallace-tallace a kan tituna...
Hukumar Kula da Ka’idojin Muhalli ta Tarayya, NESREA, ta fara gudanar da bincike kan wani zargin zubewar sinadari mai haɗari da ya faru a kan babbar...
Jam’iyyar NDC reshen Jihar Kano ta yi Allah-wadai da kalaman da Jafar Jafar ya yi kan Shugaban Jam’iyyar NDC na Jihar Kano, Hon. Husaini Isah Mai...
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta yi gargaɗi ga ɗaliban da ke shirin kammala karatunsu na makarantun sakandare a cikin makon nan da su guji aikata...