

Ana dakon matakin da kungiyar manema labaran wasanni ta Najeriya SWAN reshen jihar Kano za ta ɗauka kan matakin hana ‘yan jarida mambobin ta shiga daukar...
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya ASUU ta bai wa gwamnatin tarayya wa’adin kwana 14 domin magance matsalolin da ke tsakaninsu, ko kuma su fara yajin aikin...
Da safiyar yau ne aka gudanar da jana’izar tsohon ma’aikacin gidan Radio Freedom Marigayi Aliyu Abubakar Getso wanda ya rasu da Asubahin yau Lahadi a nan...
Tsohon mai bai wa marigayi shugaba Muhammadu Buhari shawara a harkokin yaɗa labarai Garba Shehu, ya karyata iƙirarin tsohon Shugaban ƙasa Goodluck Jonathan cewa, ƙungiyar Boko...
Tsohon Shugaban ƙasa Goodluck Jonathan, ya bayyana cewa, ƴan ta’addar Boko Haram, sun taɓa naɗa tsohon Shugaban Najeriya marigayi Muhammadu Buhari a matsayin wakilinsu domin shiga...
Gwamnatin Jihar Sokoto ta raba wa mutanen da hare-haren ƴan bindiga suka rutsa da su da kuma ’yan gudun hijira kayan tallafi da suka hada da...
Rundunar ’yan sandan Jihar Kano ta bayyana cewa, ta kammala shirye-shiryenta wajen tabbatar da tsaro yayin gudanar da bikin Maukibin Qadiriyya na bana a yau Asabar....
Hukumar kula da tashoshin jiragen ruwan kasar nan NPA ta ce damar makin da Najeriya ke da su a birnin tarayya Abuja na bunkasa harkokin Noma...
Hukumar yaki da cututtuka masu yaduwa ta Najeriya NCDC, ta tabbatar da mutuwar mutane 166 sakamakon cutar Lassa daga ranar 1 ga watan Janairu zuwa 14...
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya ce, nan da karshen wata mai kamawa gwamnatinsa za ta kammala biyan dukkan hakkokin tsoffin Kansilolin Kano da...