

Rundunar ‘yan sandan jihar Borno ta ce ba gaskiya ba ne rade radin da ake yadawa a kafafen sada zumunta na cewa za a gudanar da...
Tsohon shugaban kasar nan, Cif Olusegun Obasanjo, ya bayyana cewa rashin shugabanci na gari shi ne babban abin da ke kawo cikas ga ci gaban kasashen...
Kwamitin Majalisar Dattawa mai kula da asusun gwamnati ya yi barazanar kama wasu tsoffin manyan jami’an kamfanim mai na NNPCL bisa zargin rashin bayyana yadda aka...
Majalisar dokokin Kano ta gayyaci mataimakin gwamna kwamred Aminu Abdussalam Gwarzo da yaje ya kare kansa dangane da wasu zarge-zarge da ake masa ta hanyar aika...
Ƙungiyar Hezbollah mai samun goyon bayan Iran ta bayyana cewa ta kai hari kan sansanonin sojin Isra’ila uku a matsayin martani ga barnar da harin Isra’ila...
Hukumar Kula da Ma’aikatan Shari’a ta Jihar Jigawa ta amince da yin ritayar dole ga alkalin Kotun Shari’a, Sadisu Muhammad Haruna, bisa samunsa da laifin nuna...
Wasu daga Cikin yan kasuwar sayar da wayoyin hannu ta Unguwa Uku wato GSM Market sun koka akan yanda suke zargin shugabancin kasuwar da yi musu...
Gwamnatin Jihar Kano ta fara kwato motoci mallakin gwamnati da wasu tsofaffin kwamishinoni suka tafi da su bayan yin murabus din su. Shugaban Hukumar karbar...
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya musanta zargin cewa gwamnatin sa na ƙoƙarin mayar da kasar nan a tsarin jam’iyya ɗaya ko raunana jam’iyyun adawa. ...
Gwamnatin Jihar Kano ta yi wa ma’aikatan ta su 130 ƙarin girma. Wata sanarwa da Daraktan Wayar da Kan jama’a na Hukumar kula da harkokin...