Hukumar jin dadin Alhazai ta Nijeriya NAHCON, ta tabbatar da cewa, yaƙin da ake yi a Sudan zai shafi jigilar mahajjatan Nijeriya na bana, don haka...
Rundunar ‘yan sanda ta tabbatar da bayar da belin dakataccen kwamishinan zaben jihar Adamawa Hudu Yunusa Ari. A ranar Talatar data gabata ne dai rundunar ‘yan...
Kotu a kasar Burtaniya ta yankewa tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawan Nijeriya Ike Ekweremadu, da mai ɗakinsa, hukuncin ɗaurin shekaru Tara a gidan gyaran hali. Kotun...
A yau Laraba ne mutane masu bukata ta musamman su tara za su karbi takardun kama aiki a matakin gwamnatin jihar Kano. Tun da fari dai,...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, ta yafe wa Malaman makarantun da suka shiga tsarin mallakar gidaje ta hanyar biya a hankali daga albashinsu, ragowar kudin da...
Gwamnan jihar Jigawa Muhammad Badaru Abubakar, ya taya ma’aikata jihar murnar zagayewar ranar ma’aikata ta bana. Da ya ke jawabi ya yin taron bikin ranar Ma’aikatan...
Gwamnatin jihar Kano ta musanta batun yin kafar ungulu wajen mika mulki ga sabuwar gwamnati, tana mai cewa, a shirye take domin miƙa mulkin cikin ruwan...
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya nada sababbin Hakimai guda shida. Wadanda aka nada din sun hadar da Alhaji Abbas Maje Ado Bayero...
Rahotonni daga kasar Sudan, sun bayyana cewa, mafi yawa daga cikin jami’an tsohuwar gwamnatin ƙasar da ake tsare da su kan tuhumar laifukan yaƙi sun tsere...
Hukumar jin daɗin alhazai ta birnin Tarayyar Abuja, ta bayyana ranakun 5 zuwa 7 ga watan Mayu a matsayin ranar da za ta fara gudanar da...