

Akalla Mutane 39 sun rasa ransu sannan wasu da dama sun jikkata bayan wasu jiragen ƙasa biyu sun yi taho mu gama da juna a kudancin...
Hukumar kare haƙƙin bil-adama ta Najeriya NHRC, ta ce, tsakanin watan Janairu zuwa Satumba na shekarar da ta gabata, an sami aukuwar sace-sacen jama’a kusan 2000,...
Mai martaba sarkin Kano Khalifa Muhammadu Sunusi na biyu ya shawarci gwamnatin jihar Kano kan ta yi duk mai yiyuwa wajen ganin an zartar da hukunci...
Rundunar Sojin Kasar nan ta gargadi jama’a game da shafukan sada zumunta na bogi da ke ikirarin cewa Babban Hafsan Sojan Kasa , Laftanar Janar Waidi...
Wata mummunar gobara ta cinye wani babban rumbun adana amfanin gona a yankin Barakallahu da ke garin Gusau jihar Zamfara, inda gobarar ta janyo asara ta...
Rundinar tsaro mallaki jihar Kano ta Kano Neighborhood Watch Security Agency, ta sake jaddada kudurinta na kare rayuka da dukiyoyin al’umma domin tabbatar da zaman lafiya...
Shugaban Angola, Joao Lourenco, ya gabatar da wasu shawarwari domin kawo ƙarshen rikicin da ke faruwa a gabashin Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Congo, kamar yadda fadar shugaban ƙasar...
Aƙalla mutane biyar ne suka rasu, ciki har da wata uwa da yara huɗu bayan rushewar wani gini a jihar Borno. Rahotonni sun bayyana cewa,...
Rahotannin da jami’an tsaron Najeriya suka fitar, sun bayyana cewa, aƙalla sojoji tara ne suka mutu lokacin da jerin gwanon motocinsu suka taka wani Bam a...
Ƙungiyar Raya Tattalin Arzikin Ƙasashen Yammacin Afrika ECOWAS ta bayyana damuwa kan harin sojin Amurka da gwamnatin Shugaba Donald Trump ta kai a Venezuela. A wata...