

Mai martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammadu Sunusi II, ya hori Sabon Dagacin garin Yada Kwari da ke karamar hukumar garun Malam Alhaji Usman Ibrahim da ya...
Shugaban hukumar kwallon ƙafa ta duniya FIFA, Gianni Infantino, ya aike wa da dukkan ƙasashe 211 da ke tura tawagar ƙwallon ƙafa ƙarƙashin FIFA wasiƙa, inda...
Gwamnatin Jihar Kano ta umarci ma’aikatan da aka yi wa aringizon albashin watan Yulin 2026 su mayar da kuɗin zuwa asusun gwamnatin jihar domin gyara matsalar....
Akalla ’yan Najeriya 98 ne suka mutu a hare-haren ƙyamar baƙi a Afirka ta Kudu tun daga shekarar 2022, a cewar gwamnatin Najeriya. Haka kuma,...
Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kogi watau Kogi State Polytechnic ta dakatar da malamai bakwai bisa zargin sayar da handout ba tare da izini ba,...
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta bukaci Gwamnati da ta zamantar asibitin Sabo Bakin Zuwo da aka fi sa ni da asibitin Jakara. Ɗan majalisar jiha...
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta bukaci gwamnatin jihar da ta gaggauta kai dauki ga al’ummar Karamar Hukumar Bichi da ambaliyar Ruwan Sama da Iska ya shafa....
Akalla mutum 30 sun rasa rayukansu a wani hari da wasu dauke da makamai suka kai kauyen Naridon da ke gundumar Kamaru a karamar hukumar Kauru...
Gwamnatin Tarayya ta ƙara yawan ɗaliban da ake ɗauka a makarantun koyon aikin jinya daga dubu Ashirin zuwa Hamsin a duk shekara. A cewar ta ta...
Shugaban Kwamitin yaƙi da shaye-shayen miyagun ƙwayoyi da safararsu, na jihar Kano Barista Muhuyi Magaji Rimingado, ya buƙaci masu shaye-shayen miyagun ƙwayoyi da su tuba, yana...