

Kungiyar Ma’aikatan Lafiya ta kasa MHWUN, reshen Jihar Kaduna, ta musanta jita-jitar da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa tana shirin shiga yajin aiki a...
Mataimakiyar Babban Sakataren Majalisar Ɗinkin Duniya, Amina Mohammed, ta bayyana alhini kan yadda rikice-rikicen da ke faruwa a kasar Sudan da ma yankin Sahel Baki daya....
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya umarci ministan tsaro da babban hafsan tsaron ƙasar baya ga babban sifeton ƴansanda da daraktan hukumar tsaro ta farin kaya su...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa shekarar 2026 za ta bude sabon babi na karuwar tattalin arziki mai karfi, inda gwamnatin sa za ta kara...
Gamayyar kungiyoyin Arewa watau Coalition of Northern Groups CNG, ta yi Allah-wadai da shirin Shugaba Bola Ahmed Tinubu na fara aiwatar da sabbin dokokin haraji daga...
Gwamnan jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya taya al’ummar jihar murnar shiga sabuwar shekarar 2026. Gwamnan ya bayyana hakan ne yayin da dubban al’umma...
Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu ya yi watsi da kiran da wasu kugiyoyi ke yi na dakatar da aiwatar da sabbin dokokin haraji da ya jaddada...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC, ta gurfanar da Tsohon Ministan shari’a Abubakar Malami da matarsa da kuma dansa a gaban kotu bisa...
Rundunar sojojin saman kasar nan NAF ta Operation Fansa Yamma, ta hallaka ’yan ta’adda da dama tare da lalata cibiyar kera bama-bamai da sansanonin su a jihar...
Hukumar Kula da Sufurin Jiragen Sama ta kasa NCAA ta bayyana cewa tashin farashin tikitin jirgin sama da aka samu a watan Disamba, ba shi da...