Rahotanni daga hukumar lura da kotunan musulunci ta jihar Kano na cewa an shiga ruɗani sakamakon zargin ɓatan dabon kuɗaɗen marayu. Bayanai sun nuna cewa zunzurutun...
Al’ummar wasu unguwanni a nan birnin Kano sun yi haɗin gwiwa wajen sake sabinta kwalbatin da ta haɗa yankunansu. Unguwannin sun haɗar da Darma da Dukawa...
Sakataren ƙungiyar Izala na ƙasa Malam Kabiru Haruna Gombe ya yi barazanar maka tsohon Kwamishinan ayyuka na Kano Engr. Mu’azu Magaji Ɗansarauniya a gaban kotu. Kabiru...
Majalisar Malamai ta ƙasa reshen jihar Kano ta yi kira ga al’umma kan a rage yawaita buɗe masallatai domin magance rabuwar kan musulmi. Majalisar ta bayanna...
Jarumin fina-finan Hausa Falalu A. Ɗorayi, ya ce aƙalla mutane bakwai ne suka karɓi addinin musulunci sanadiyyar fim ɗinsu. Da yake zantawa da Freedom Radio,...
Majalisar malamai ta ƙasa reshen jihar Kano ta yi Alla-wadai da yunƙurin wasu malamai na shirya maƙarƙashiyar tunɓuke shugabanta Malam Ibrahim Khalil. Hakan na cikin wata...
Jami’ar Bayero ta naɗa malamin nan Dr. Sani Rijiyar Lemo a matsayin sabon shugaban cibiyar wayar da kai da shirya muhawarorin addini na jami’ar. Hakan ya...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya kori ministocinsa biyu daga majalisar zartarwa ta ƙasa. Ministocin su ne ministan Noma Alhaji Sabo Nanono da kuma na lantarki Engr....
Gwaman Kano Abdullahi Umar Ganduje ya yafewa wata mata Rahama Hussain da aka ɗaure da lafin kisan minjinta Tijjani Muhammad tun a shekarar 2015. Rahma mai...