Rundunar sojin ruwan ƙasar nan ta yi kira ga jama’a da su yi watsi da wata sanarwa da ake yaɗawa ta cewa an fara bada admission...
Wani matashi Aliyu Sabo Bakinzuwo ya nemi afuwar shugaban hukumar tace fina-finai ta Kano kan kalaman ɓatancin da yayi masa. A wata ganawa da manema labarai,...
Tsohon shugaban hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe ta Kano Muhyi Magaji Rimin Gado ya musanta raɗe-raɗin cewa an kama shi. Muhyi ya ce bai aikata wani laifi ba,...
Fuskar mataimakin Gwamnan Kano Dr. Nasiru Yusuf Gawuna ta ɓuya a wasu manyan tarukan jam’iyyar APC na Kano. Yayin da ba a ganshi a taron da...
Jam’iyyar APC ta ƙasa ta goyi bayan Abdullahi Abbas a matsayin shugaban jam’iyyar na jihar Kano. Daraktan yaɗa labaran jam’iyyar na ƙasa, Alhaji Salisu Na’inna Ɗanbatta...
Wani tsagi na majalisar malaman Kano sun sanar da tsige shugaban majalisar Malam Ibrahim Khalil. Malaman sun sanar da ɗaukar matakin ne yayin wani taron manema...
Ƙungiyar Ƴan Najeriya tsofaffin ɗaliban jami’ar musulunci ta Malaysia sun gabatar da babban taro mai taken tsarin bankin musulunci wajen haɓaka tattalin arziƙin Najeriya. Yayin wannan...
Kotun shari’ar Musulunci da ke Ƙofar Kudu a Kano ta ƙi amincewa da bada belin Malam Abduljabbar Kabara. A yayin zaman kotun na yau, sababbin lauyoyin...
Wani matashi mai suna Abdurrahman Abdulkarim ya mayar da wayar salula da ya tsinta ta kimanin Naira dubu sittin. Matashin ɗan unguwar Fagge ne, kuma ɗalibi...