Ɗan Takarar Shugaban ƙasa a jam’iyyar NNPP Engr. Rabi’u Musa Kwankwaso ya ce a shirye yake ya karɓi shugaban masu rinjaye na majalisar tarayya Alhassan Ado...
Shugaban masu rinjaye na majalisar tarayya Alhassan Ado Doguwa ya sanya sharuɗa ga tsohon Gwamnan Kano Kwankwaso. Sharuɗan da ya sanya sune, ko dai Kwankwaso ya...
Shugaban masu rinjaye na majalisar tarayya Alhassan Ado Doguwa ya ce, ba zai bar Ganduje ba saboda wasiyyar mahaifinsa. Doguwa ya ce, kafin mahaifinsa ya rasu...
Jarumar Kannywood Amal Umar ta nemi Kotu ta hana mataimakin sufeton ƴan sanda mai kula da shiyya ta ɗaya da Kwamishinan ƴan sandan Kano da wani...
Daga Mubarak Ibrahim Lawan Da yawan mutane sun raina manya da shugabanni a wannan zamanin sakamakon yanda su manyan suka wulaƙantar da kawunansu. Tun daga gida,...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya nemi ƴan Najeriya da su koma gona a ci gaba da noma. Buhari ya bayyana hakan ne a zantawarsa da gidan...
Ƙungiyar Ƴan Jarida ta ƙasa reshen jihar Kano ta nuna damuwarta kan zargin Shugaban masu rinjaye na majalisar tarayya Alhassan Ado Doguwa da cin zarafin wani...
Shugabannin ƙananan hukumomin Kano 44 sun yi Alla-wadai da shugaban masu rinjaye na majalisar tarayya Alhassan Ado Doguwa. Hakan na cikin wani saƙo da shugaban ƙungiyar...
A larabar nan ne tashar Tambarin Hausa TV ta saki hirar da ta yi da shugaban ƙasa Muhammadu Buhari. Kan hakan ne muka tattaro muku muhimman...
Shugaban masu rinjaye na majalisar tarayya Alhasan Ado Doguwa ya ce rigimar tasirin Kwankwaso a siyasar Kano kaɗai ta ishi jam’iyyar APC idan ba a samu...