Ɗan siyasar nan Mustapha Jarfa ya nemi afuwar mataimakin gwamnan Kano kan wasu kalaman ɓatanci da yayi a kan sa. A ranar 22 ga watan Disamba...
Gwamnatin jihar Kaduna ta sassauta dokar hana fita a ƙananan hukumomi 21 na jihar. Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida Samuel Arwan ne ya tabbatar da...
Iyaye mata a jihar Jigawa sun zargi mazajensu da bada gudummuwa wajen tilasta tura yayansu talla. Mafi yawa dai mata ne suka fi shiga hatsarin talla...
Rundunar soji ta “Operation Sahel Sanity” ta cafke ƴan bindiga 38 a shiyyar arewa maso yammacin kasar nan. Jami’in jami’in hulda da jama’a na rundunar Kanal...
Gwamnatin jihar Kaduna ta sanya dokar hana zirga-zirga a kananan hukumomi 23 na jihar. Kwamishinan cikin gida da al’amuran tsaro na jihar Kaduna Samuel Arwan ne...
Hukumar tsaron farin kaya ta ƙasa DSS ta nemi haɗin kan masu amfani da kafafen sada zumunta don tabbatar da zaman lafiya a Kano. Daraktan hukumar...
Gwamnatin jihar Jigawa ta kashe naira miliyan tamanin wajen sayo madarar tamowa. Gwamnatin jihar ta ce, ta sayo akalla katan dubu uku da dari shida da...
Hukumomin tsaro sun tabbatar da mutuwar mutane 20 a garin Tungar Kwana da ke karamar hukumar Mafara a jihar ta Zamfara. Kakakin ‘yan sandan jihar SP...