Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kaduna

El-rufai ya sassauta dokar hana fita a Kaduna

Published

on

Gwamnatin jihar Kaduna ta sassauta dokar hana fita a ƙananan hukumomi 21 na jihar.

Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida Samuel Arwan ne ya tabbatar da haka ga wakilinmu Babangida Aliyu Abdullahi.

Arwan ya ce, ƙananan hukumomin Chukun da Kaduna ta kudu su ne za su ci gaba da zama cikin dokar hana fitar har zuwa abin da hali yayi.

Yayin da sauran kananan hukumomi kuma zasu ci gaba da al’amuransu daga karfe 6 na safe zuwa 4 na yamma.

Wasu mazauna garin Kaduna sun bayyana farin cikinsu da sassauta dokar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!