Gwamnatin tarayya ta ce har yanzu akwai kimanin Naira biliyan 7 da miliyan 3 da ba a rabawa waɗanda suka ci gajiyar shirinta na samar da...
A ranar Litinin ne gamayyar ƙungiyoyin Arewa wato coalition of Northern Groups CNG, suka halarci babbar kotun tarayya dake Abuja, inda ƙungiyar ta nemi a dakatar...