Hukumar kashe gobara a babban birnin tarayya Abuja ta tabbatar da ƙonewar mutum 1 sakamakon gobarar da ta tashi a ma’aikatar ilimi ta tarayya. Mai magana...
Ƴan bindigar da suka sace ɗalibar jami’ar Bayero mai suna Sakina Bello sun nemi kuɗin fansa na naira Miliyan ɗari kafin sakin ta, kamar yadda jaridar...
Wata mata ta kwarawa kishiyar ta tafasasshen a jiki. Hafsah Isa mai shekaru 21 wadda kuma ita ce amarya a gidan ta kwarawa kishiyar ta Daharatu...
Gwmnatin tarayya za ta sanya dokar ta ɓaci da kuma tsaurara matakan tsaro a jihar Anambra gabanin zaɓen gwamnan jihar da za a yi a ranar...
Da tsakar ranar Laraba wata babbar motar dakon kaya ta yi taho mu gama da jirgin ƙasa a Kano. Babbar motar ta yi taho mu gama...