Hukumar Haute Autorité pour la Consolidation de la Paix mai wanzar da zaman lafiya ta Nijar, ta gudanar wani taro da wakilan ƙabilun jihohin Agadas da...
Rundunar ƴan sandan jihar Katsina ta cafke wani mutum mai larurar ƙafa, bisa zargin sa da hannu dumu-dumu wajen sace-sace da kuma yin garkuwa da mutane....
Gwamnatin jihar Kano ta haramta shiryayawa ko haska finan-finan kwacen waya da masu nuna ta’ammali da kwayoyi. Shugaban hukumar tace fina-finai ta Kano Isma’ila Na-Abba Afakhallahu,...
Turka turkar da ta kunno kai tsakanin Gwamnatin ƙasar Malawi da hukumar Kwallon ƙafa ta ƙasar , na ka iya shafar wasan kasar da zata fafata...
Kungiyar likitoci ta ƙasa NMA reshen jihar Kano ta koka kan rashin wadatattun likitoci a kasar nan. Shugaban ƙungiyar ana Kano Dakta Usman Aliyu ne ya...