Kungiyar likitoci ta ƙasa NMA reshen jihar Kano ta ce, za ta goya baya wajen shiga yajin aiki. Shugaban ƙungiyar Dakta Usman Ali ne ya bayyana...
Gwamnatin tarayya ta aiwatar da karin haraji da kaso 7.5 na iskar gas da ake shigo da shi kamar yadda farashin sa ya tashi da kashi...
Asusun tallafawa Ƙananan yara na Majalisar ɗinkin duniya UNICEF, ya ce ya samu nutsuwa bayan da masu garkuwa da mutane suka saki ɗaliban makarantar Salihu...
Gwamnatin jihar Kano ta ƙara wa’adin mako guda kan hutun da ta bai wa daliban makarantun firamare da sakandire a faɗin jihar. Kwamishinan ilimi na jihar...
Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ce, a kalla yara miliyan 100 a yankin Afrika, sun karɓi rigakafin cutar Polio a shekarar da ta gabata. Shugaban...
Ƙungiyar malaman jami’o’i ta ƙasa ASUU ta ce, a shirye ta ke ta sake tafiya yajin aiki. Shugaban ƙungiyar Farfesa Emmanuel Osodeke ne ya bayyana hakan...
Ƙasar Amurka ta kai harin sama a yankin Bughra da ke Kabul babban birnin Afghanistan. Amurkan ta ce, ta kai wannan hari ne da niyyar riskar...