

Rahotanni na nuni da cewar Gwamnatin Najeriya ta ci gaba da biyan tallafin man fetur, inda ko a watan Agustan da ya gabata ma, sai da...
Hukumar aikin hajji ta Nijeriya NAHCON ta kafa wani kwamiti da zai nemo wani sabon kamfanin da zai yi hidima ga alhazan kasar a lokacin aikin...
A safiyar yau alhamis ne mazauna yankin ƴankusa sabuwar jidda a karamar hukumar Kumbotso da ke Kano, suka samu gawar wata Mata cikin wani gini da...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya umarci kwamishinan ƴan sanda da ya janye dokar hana zirga-zirga ta awanni 24 da aka sanya. Gwamnan ya...
Dan takarar gwamnan Jihar Kano Nasiru Yusuf Gawuna ya ce dama su basa fargabar zuwan ranar da kotu zata bayyana ainiyin wanda ya ci zabe, duba...
Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya ce alƙalan kotun da ta gudanar da shari’ar zaɓen gwamnan jihar sun yi kuskure a hukuncin da suka yi...
Hamɓararren shugaban ƙasar Nijar Mohamed Bazoum ya shigar da ƙara gaba kotun Ecowas, yana neman kotun ta bayar da umarnin a sake shi daga ɗaurin talalar...
Daya daga cikin mai rike da sarautar gargajiya a Jihar Kano ya bayyana cewa Samar da kungiyar da zata rinka wanzar da zaman lafiya a unguwanni...
Gwamnatin tarayyar Nijeriya ta ce nan da ƙarshen shekarar 2025 zata kammala aikin hanyar dogo da ta tashi daga Kano zuwa Maraɗi da kuma buɗe jami’ar...
Masana da masu sharhi kan al’amuran dake gudana a Nijeriya sun ce babban kalubalen da kasar tafi fuskanta tun bayan fara gudanar da tsarin mulkin dimukradiyya...