Gwamnatin jihar Kano ta ƙara wa’adin mako guda kan hutun da ta bai wa daliban makarantun firamare da sakandire a faɗin jihar. Kwamishinan ilimi na jihar...
Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ce, a kalla yara miliyan 100 a yankin Afrika, sun karɓi rigakafin cutar Polio a shekarar da ta gabata. Shugaban...
Ƙungiyar malaman jami’o’i ta ƙasa ASUU ta ce, a shirye ta ke ta sake tafiya yajin aiki. Shugaban ƙungiyar Farfesa Emmanuel Osodeke ne ya bayyana hakan...
Ƙasar Amurka ta kai harin sama a yankin Bughra da ke Kabul babban birnin Afghanistan. Amurkan ta ce, ta kai wannan hari ne da niyyar riskar...
Ma’aikatar ilimi mai zurfi ta jamhuriyyar Nijar ta ɗage ranar komawa karatu a jami’o’in ƙasa daga 1 ga watan Satumba mai kamawa zuwa 13 ga watan....
Hukumar kiyaye abkuwar haddura FRSC anan Kano ta ce, za ta rufe hanyar Kano zuwa Kwanar huguma-Kari a yau Litinin. Shugaban hukumar Zubairo Mato ne ya...
Gwamnatin jihar Sokoto ta ƙaddamar da wani sabon shirin zamanantar da Almajirci da karatun tsangayu da ta kwaikwayo daga ƙasar Indonesia. Gwamnatin ta kafa wani kwamiti...
Ƙungiyar Izala ta ƙasa mai shalkwata a Kaduna ta ƙaddamar da shirinta na fara dashen itatuwa domin kare muhalli a jihohin Arewacin ƙasar nan. Shugaban ƙungiyar...
Rundunar ƴansandan jihar Kaduna ta ce, ta shiga bincike kan kisan gillar da aka yiwa Abdulkarim Ibn Na-Allah mai shekaru 36, ɗa ga Sanata Bala Na’Allah....
Gwamnatin tarayya ta yi watsi da shirin tsunduma yajin aikin na ƙungiyar likitoci a yau Litinin. A wata sanarwa da ma’aikatar Ƙwadago ta ƙasa ta fitar,...