Wasu mazauna unguwannin Medile, Ɗanmaliki da Bechi a ƙaramar hukumar Kumbotso sun yi ƙaura daga gidajensu sakamakon ambaliyar ruwa. Mamakon ruwan sama da aka tafka a...
Hukumar hisba ta jihar Kano ta ce ta karbi tuban Sadiya Haruna, sakamakon kalaman batsa da ta ke yi a shafukanta na sada zumunta. Babban kwamandan...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta ɗauki matakin hukunci ga hukumar samar da ruwan sha a karkara da tsaftar muhalli ta RUWASA. Matakin ya biyo...
Ƴan bindiga sun sako ɗaliban islamiyya Salihu Tanko da ke garin Tagina a jihar Neja. Shugaban ƙaramar hukumar Rafi ta jihar Neja Alhaji Isma’il Musa Ɗan...
Babbar kotun jihar Kebbi ta bada umurnin dawo da Uche Secondus a matsayin shugaban jam’iyyar PDP na ƙasa. A Talatar da ta gabata ne wata babbar...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa ICPC ta cafke jami’an hukumar kiyaye hadurra kasa guda sha biyar bisa zargin su da karbar na...
Majalisar dokokin jihar Bauchi ta tantance tare da tabbatar da sunaye 21 da Gwamna Bala Mohammed ya tura mata a matsayin kwamishinoni. Tabbatar da sunayen mutane...
Ministan kimiyya da fasaha da kuma kirkire-kirkire na Najeriya, Dakta Ogbonnaya Onu ya bukaci masu fasahar kirkire-kirkire dasu zage damtse don gina tattalin arzikin kasar nan...
Hukumar kula da kafafen yada labarai ta kasa ta aikewa da gidan talabijin na Channels takardar tuhuma. Wannan ya biyo bayan wasu kalamai da gwamnan jihar...
Ma’aikatar Bunkasa Masana’antu da kasuwanci da Zuba Jari ta Najeriya ta yi hasashen samar wa gwamnatin tarayya da kudaden shiga Naira biliyan 1 daga ayyukan sashinta...