

Gwamnan jihar Jigawa Muhammadu Badaru Abubakar ya dauki nauyin ɗalibai 210 zuwa Sudan don ƙaro karatu kan aikin likitanci. Mataimakin gwamnan, Alhaji Umar Namadi ne ya...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya ce, harin da ƴan bindiga suka kai kwalejin horar da sojoji wata ƴar manuniya ce da za ta ƙara zaburar da...
Tsohon sufeto janar na ƴan sandan ƙasar nan ya bayyana ƙaruwar matsalar tsaro da cewa shi ne babban kalubalen da yake haifar da koma baya ga...
Mutane da dama ne a ka kashe a wani sabon rikicin kabilanci daya barke a Yelwan Zangam, dake karamar hukumar Jos ta Arewa, a jihar Plateau....
Dalibai 6, daga cikin ‘yan makarantar Islamiyyar Tegina, ta jihar Neja dake hannun ‘Yan bindiga da sukayi garkuwa dasu sun mutu. Daliban shida na daga cikin...
Rahotanni daga kwalejin horar da sojojin Najeriya NDA na cewa, sojan da yan bindiga suka yi garkuwa da shi yaa mutu. Sojan wanda aka bayyana sunan...
Rundunar sojin ƙasar nan ta lashi takobin ɗaukar fansa kan harin da ƴan bindiga suka kai Kwalejin horas da sojoji ta NDA a Kaduna. A ranar...
Gwamnatin tarayya ta yi watsi da kiran da Gwamnan jihar Katsina da wasu shugabanni suka yi, na jama’a su ɗauki matakin kare kansu daga ƴan ta’adda....
Hukumar lura da yanayi ta ƙasa NIMET, ta yi gargaɗin cewa akwai yiwuwar sake samun ambaliyar ruwa nan da kwanaki uku masu zuwa. A wata sanarwa...
Jami’an tsaro sun hallaka ƴan bindiga shida, a wani musayar wuta da suka yi a yankin Buwai na ƙaramar hukumar Mangu, sai dai ƴan bindigar sun...